Sabuwar Wakar Naziru Sarkin Waka Wacce Ya Yiwa atiku Abubakar Official Video..
Sabuwar Wakar Naziru Sarkin Waka Wacce ya Yiwa atiku abubakar kamar yadda a yanzu mutane da yawa Sunyi mamaki wannan wakar da Naziru Sarkin Waka ya yiwa atiku abubakar.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Naziru Sarkin Waka ya koma jam’iyar PDP kuma yana goyan bayan atiku abubakar ya Zama shugaban kasar Nageria.
Hakane yasa a yanzu haka yayi masa waka kuma badan koh maiba sai dan ya Zama shugaban kasa a masana’antar kannywood babu wanda yake goyan bayan atiku abubakar sai Naziru Sarkin Waka.
A kwanakin baya kasan cewa Naziru Sarkin Waka babu wanda yake goyan bayan ya Zama shugaban kasa sai muhammadu Buhari amma kuma a yanzu haka yace yabar jam’iyar APC.
Duk wanda yasan Naziru Sarkin Waka ya san shine a harkar waka domin yayi Suna a duniya kuma a yanzu haka yana da tarun masoya a duniya wadan da shima kansa baisan iya adadin suba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com