Anbankado Wani Video Rahama Sadau a kasar india tana abinda bai daceba ya dauki hankali…
Innalillahi yanzu Yanzu Anbankado Wani video Rahama Sadau a kasar india kamar yadda mutane da yawa sunce Daman Rahama Sadau abinda ya kaita kenan ba sana’a ba.
Rahama Sadau ta Tafi Kasar india domin ta naso ta Fara yin film din India domin a yanzu haka race ta daina Hausa film wanna maganar ta Rahama Sadau tayi matukar girgiza jaruman kannywood.
A yanzu haka dai Wani video Rahama Sadau din aka Fara wallafa wa a shafikan sada zumun’ta kamar yadda a yanzu haka ka wannan Videon ka kalla kaga abinda Rahama Sadau take.
kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu Kasan cewa Rahama Sadau akwai Wani babban Dalilin da yasa tayi wanna video amma kuma wasu Basuga laifin wannan Videon ba.
Wannan ba shine karo na farko da aka Fara wallafa irin wannan Videon na Rahama Sadau ba a kwanakin baya nanma an saki Wani video ta wanda tayi abinda bai daceba acikin video.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com