Rarara Ya yiwa Bola Tinubu Sabuwar Waka Bayan yace Zaben primary election Kuma zai Zama shugaban kasa
Yanzu Yanzu Rarara Ya yiwa Bola Tinubu sabuwar waka kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan domin babu wanda ya taba tinanin hakan.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa rarara bai kamata ya yiwa Bola Tinubu waka ba kamar yadda a yanzu haka kowa yake fadin hakan.
Duk da cewa rarara a jam’iyar APC yake kuma yana goyan bayan shugaban kasa muhammadu Buhari wannan wakar tayi matukar yawo a social media Inda a yanzu haka ga audio wakar.
Kamar yadda ka saurari wannan wakar kasan cewa Duk acikin mawakan siyasa babu wanda ya kai rarara iya waka domin a yanzu haka ya dauke a word a wajan wakar siyasa.
Duk mawakan da kake gani na siyasa babu wanda ya kai Dauda kahutu rarara iya waka domin tun asalin sa wakar siyasa yake bai taba wata waka ba ta soyayya sai dai yayi ta siyasa.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com