News

BELLO YABO Yayi Kaca-Kaca Da Bola Tinubu Bamu Shirya Komawa Gidan Jiyaba..

Yanzu Yanzu bello yabo ya yiwa Bola Tinubu Zazzafan Martani Akan yadda ya bada kudi aka zabe shi kuma ya tona Wani Asiri Akan wannan Zaben da akayi.

A yanzu bello yabo ya saki Wani Zazzafan video Akan Bola Tinubu Inda yake Bayani Akan yadda zaisa a kashe mutane idan yahau mulki Inda a yanzu haka mutane da yawa sunji dadin wannan Video da bello yabo yayi.

Kamar yadda ka sani dai ajiya akai ta murna bayan an sanar da cewa Bola Tinubu yace zabe Inda ya kayar da osinbajo mutane da yawa sunyi mamakin hakan.

Wannan Video na bello yabo yayi matukar Bawa mutane Mamaki domin ba a taba tinanin zai fito ya fadi gaskiya ba a yanzu haka dai ga video ka kalla kaji abinda yake fada.

Babu shakka a yanzu haka wannan Videon yayi yawo a social media Inda mutane da yawa a yanzu haka sun Kalli wannan Video kuma Suna goyan bayan bello yabo Akan abinda ya fada.

Wasu kuma daga cikin masoyan Bola Tinubu Suna cewa Bello yabon bakin ciki yake Akan yace primary election kuma wasu Suna cewa shima dan kwankwa siyane.

Amma kuma dai kasan cewa babu Ruwan malamai da siyasa idan zaka Lora bello yabo gaskiya ya fada domin bai goyi bayan Wani dan siyasa ba kawai dai wasune Basu fahimci abinda yake fada ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode’ Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button