News

Asiri Yatonu Ashe Wannan Shene Dalilin Rabuwar Auren Sani Danja Da Mansurah Isah…

Asiri ya yonuwa yanzu Ashe Wannan Dalilin Ne ya raba auren Mansurah Isah da sani Danja kamar yadda a yanzu haka zakuji karin Bayani akai.

A kwanakin baya idan baza ka manta ba auren sani Danja da Mansurah Isah ya mutu Inda babu wanda yasan Dalilin Rabuwar wannan auren domin sani Danja baiyi magana akai ba.

haka zalika itama Mansurah Isah bata Fadi Dalilin Rabuwar su ba hakane yasa mutane da yawa suka Fara Zargin Wani Abu domin babu mai gaskiya acikin su da da akwai me gaskiya acikin su Wani zai Fadi Dalilin.

A yanzu haka dai ga video ka kalla kaji karin Bayani akai domin zakaji yadda mutane suke Zargin wannan Dalilin ne ya rabasu wasu kuma Suna cewa ba wannan Dalilin bane.

Kamar yadda ka saurari wannan Videon kaji karin Bayani kai kuma maganar gaskiya ba wannan Dalilin ne yasa Mansurah Isah suka rabu da sani Danja ba wannan hoton Baya sun rabu akayi shi.

Idan bazaka manta ba Duk masana’antar kannywood babu wadda tayi aure ta zauna a gidan mijinta kamar Mansurah Isah domin a yanzu haka Tafi shekara 13 Agidan Mijinta wato sani Danja.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode “Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button