News

Shagalin Bikin Adam A Zango Da Aisha Humaira Sunyi Auren Sirri Asiri Yatonu…

Shagalin Bikin adam a zango da Aisha Humaira ya girgiza matan kannywood kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin wannan auren.

Yanzu Yanzu Wasu hotuna sukai ta yawu a social media Inda mutane da yawa sunyi mamakin sosai da ganin wanna hoton Domin adam a zango ne da aisha Humaira Ajikin Inda a yanzu haka anyi shagalin Biki.

A yanzu haka dai ga video yadda a gudanar da shagalin Bikin na adam a zango da Aisha Humaira jarumar masana’antar kannywood.

SHAGALIN BIKI

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaga yadda akayi shagalin Bikin na adam a zango da Aisha Humaira mutane da yawa Suna tambayar Wai da gaske ne adam a zango ya auri aisha Humaira.

Mutane da yawa Suna cewa adam a zango basa shiri da aisha Humaira dan haka wannan labarin ba gaskiya bane domin aisha Humaira baza tayi aure yanzu ba.

Domin Duk wata jaruma acikin masana’antar kannywood idan tayi Suna bata aure kuma koh tayi auren sai ta fito domin matan kannywood da yawa a yanzu haka sunyi aure kuma sun kashe auran nasu sun dawo masana’antar kannywood.

A yanzu haka dai maganar gaskiya wannan labarin da ake watsawa na cewa Adam a zango ya aure aisha Humaira ba gaskiya bane kawai Suna yin Wani film ne shine zai aure ta acikin film din.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button